فَجَعَلَ مِنۡهُ ٱلزَّوۡجَيۡنِ ٱلذَّكَرَ وَٱلۡأُنثَىٰٓSa'an nan, Ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace? أَلَيۡسَ ذَٰلِكَ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحۡـِۧيَ ٱلۡمَوۡتَىٰAshẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?