Allah Yanã sanin abin da kõwace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragẽwa* da abin da suke ƙãrãwa. Kuma dukkan kõme, a wurinSa, da gwargwado yake.
____________________
* Ragõwar lõkacin cikin ko ƙãruwarsa.


الصفحة التالية
Icon