Daidai ne daga gare ku, wanda ya asirta magana da wanda ya bayyana game da ita, da wanda yake shi mai nẽman ɓõyewa ne da dare, da mai bayyana a cikin tafiyarsa a hanya da rãna*.
____________________
* Hasken rãnã mai kama da ruwa ga idon mai dũbi daga nesa.


الصفحة التالية
Icon