Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun jujjũya, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane irin misãli ga mutãne (dõmin su gãne, su bi sharĩ'a), kuma mutum yã kasance mafi yawan abu ga jidãli.*
____________________
   * Jidãli, shĩ ne jãyayya, alhãli kuwa mutum yã san yanã kanƙarya.


الصفحة التالية
Icon