Don me Malaman Tarbiyya* da manyan malamai (na Yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba? Haƙiƙa, tir daga abin da suka kasance sunã sanã'antãwa.
____________________
 * Don me malamansu bã su yin wa'azi ga jãhilansu? Tir da rashin wa'azi!.


الصفحة التالية
Icon