Allah Ya sanya Ka'aba ¦aki Tsararre, ma'aunin addini ga mutane, kuma Yã sanya watã Mai alfarma da hadaya da rãtayõyin Allah Yã san abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, kuma cewa lalle Allah, ga dukkan, kõme, Masani* ne.
____________________
 * Dõmin ku san haka kuma ku himmatu ga tsare alkawurranSa.


الصفحة التالية
Icon