Kuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَٱلرَّسُولَ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَKuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama.