Sunã kira, a cikinsu (gidẽjen) ga dukan 'ya'yan itãcen marmari, sunã amintattu (daga dukan abin tsõro).— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationيَدۡعُونَ فِيهَا بِكُلِّ فَٰكِهَةٍ ءَامِنِينَSunã kira, a cikinsu (gidẽjen) ga dukan 'ya'yan itãcen marmari, sunã amintattu (daga dukan abin tsõro).