Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَفِي ٱلسَّمَآءِ رِزۡقُكُمۡ وَمَا تُوعَدُونَKuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari.