Tsinannu ne duk inda suka shi za'a kame su kuma akarkashe su kashe.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationمَّلۡعُونِينَۖ أَيۡنَمَا ثُقِفُوٓاْ أُخِذُواْ وَقُتِّلُواْ تَقۡتِيلٗاSunã la'anannu, inda duka aka sãme su a kãmã su, kuma a karkashe su karkashẽwa.