"Lalle mũ, mãsu saukar da azãba ne daga sama a kan mutãnen wannan alƙarya sabõda abin da suka kasance sunã yi na fãsiƙanci."— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَلَقَد تَّرَكۡنَا مِنۡهَآ ءَايَةَۢ بَيِّنَةٗ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَKuma lalle Mun bar wata ãyã bayyananna daga gare ta ga mutãne mãsu hankalta.