Sa'an nan kuma muka yãfe muku daga bãyan wancan, tsammãninku, kuna gõdẽwa.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationثُمَّ عَفَوۡنَا عَنكُم مِّنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ لَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَSa'an nan kuma muka yãfe muku daga bãyan wancan, tsammãninku, kuna gõdẽwa.