Wani Manzo* daga Allah, yana karatun wasu takardu masu tsarki.— الترجمة الهوساوية
* Shi ne Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, dõmin bãbu wanda ya dãce da abin da ke cikin littafansu sai shi.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationرَسُولٞ مِّنَ ٱللَّهِ يَتۡلُواْ صُحُفٗا مُّطَهَّرَةٗWani Manzo daga Allah, yana karatun wasu takardu masu tsarki.