Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationٱلَّذِي لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٌWanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake.