Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi* suka yi gidãje)?— الترجمة الهوساوية
* Wãdil-ƙura, sunan wuri ne kusa da Madina wajen Syria, wato Sham.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِDa samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?