Idan ta gan su daga wani wuri mai nĩsa, sai su ji sautin fushi da wani rũri nãta.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِذَا رَأَتۡهُم مِّن مَّكَانِۭ بَعِيدٖ سَمِعُواْ لَهَا تَغَيُّظٗا وَزَفِيرٗاIdan ta gan su daga wani wuri mai nĩsa, sai su ji sautin fushi da wani rũri nãta.