Ka dũba yadda suka buga maka misãlai sai suka ɓace, dõmin haka bã su iya bin tafarki.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationٱنظُرۡ كَيۡفَ ضَرَبُواْ لَكَ ٱلۡأَمۡثَٰلَ فَضَلُّواْ فَلَا يَسۡتَطِيعُونَ سَبِيلٗاKa dũba yadda suka buga maka misãlai sai suka ɓace, dõmin haka bã su iya bin tafarki.