Lalle ne, shi (Alƙur'ani) tabbas maganar wani manzo (Jibirilu) mai daraja ne.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِنَّهُۥ لَقَوۡلُ رَسُولٖ كَرِيمٖLalle ne, shi (Alƙur'ani) tabbas maganar wani manzo (Jibirilu) mai daraja ne.