Da yawa waɗanda suka kãfirta suke gũrin dã dai sun kasance Musulmi.*— الترجمة الهوساوية
* Kõwane kãfiri yanã gũrin yã zama Musulmi dõmin abin da yake gani na shiriya da ladubban Musulunci, waɗanda ya tabbata bãbu zama lãfiya ga mutum fãce idan yã sãme su, amma shaiɗan yanã hana shi musulunta sabõda waɗansu dalĩlai da yake sanyãwa a ganinsa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationرُّبَمَا يَوَدُّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوۡ كَانُواْ مُسۡلِمِينَDa yawa waɗanda suka kãfirta suke gũrin dã dai sun kasance Musulmi.