Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna* idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."— الترجمة الهوساوية
* Yanã nufin mãtan garin, dõmin Annabin mutãne shĩ ne ubansu.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationقَالَ هَـٰٓؤُلَآءِ بَنَاتِيٓ إِن كُنتُمۡ فَٰعِلِينَYa ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."