Kuma lalle ne ita, haƙĩƙa sunã a gẽfen wata hanyã tabbatacciya.*— الترجمة الهوساوية
* Hanya tabbatacciya ta mutãnen Makka zuwa Syria (Sham).
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَإِنَّهَا لَبِسَبِيلٖ مُّقِيمٍKuma lalle ne ita, haƙĩƙa sunã a gẽfen wata hanyã tabbatacciya.