Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika* sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci!— الترجمة الهوساوية
* Ma'abũta Al'aika, sũ ne mutãnen shu'aibu.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَإِن كَانَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأَيۡكَةِ لَظَٰلِمِينَKuma lalle ne ma'abũta Al'aika sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci!