To, rantsuwa da Ubangijinka!* Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya.— الترجمة الهوساوية
* Allah Ya yi rantsuwa da ZãtinSa a kan Shĩ ne Ubangijin Annabi Muhammadu tsira da aminci su tabbata a gare shi, dõmin Ya natsar da ransa daga tsõron mãsu yi masa izgili, kuma dõmin Ya ƙarfafa shi ga zartar da aikin da Ya sanya shi na iyar da Manzanci bã da wata fargaba ba.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationفَوَرَبِّكَ لَنَسۡـَٔلَنَّهُمۡ أَجۡمَعِينَTo, rantsuwa da Ubangijinka! Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya.