Sai Muka yi dũka a kan kunnunwansu,* a cikin kõgon, shẽkaru mãsu yawa.— الترجمة الهوساوية
* Dũka a cikin kunnuwa, shĩ ne sanya musu barci.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationفَضَرَبۡنَا عَلَىٰٓ ءَاذَانِهِمۡ فِي ٱلۡكَهۡفِ سِنِينَ عَدَدٗاSai Muka yi dũka a kan kunnunwansu, a cikin kõgon, shẽkaru mãsu yawa.