Lalle Mũ, Mun aika tsãwa guda a kansu, sai suka kasance kamar yãyin mai shinge.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِنَّآ أَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ صَيۡحَةٗ وَٰحِدَةٗ فَكَانُواْ كَهَشِيمِ ٱلۡمُحۡتَظِرِLalle Mũ, Mun aika tsãwa guda a kansu, sai suka kasance kamar yãyin mai shinge.