Kuma umurninMu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَمَآ أَمۡرُنَآ إِلَّا وَٰحِدَةٞ كَلَمۡحِۭ بِٱلۡبَصَرِKuma umurninMu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido.