Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar* da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.— الترجمة الهوساوية
* Attaura da Alƙur'ãni. Ayyukan Annabawa sãshenSu sun sãdu da sãshe.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation۞وَلَقَدۡ وَصَّلۡنَا لَهُمُ ٱلۡقَوۡلَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَKuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.