Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa* take.— الترجمة الهوساوية
* Ranar kora mutane, kamar ana gargaɗa tumãki, zuwa ga tsayuwa a gaba ga Allah, dõmin hisabi.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِلَىٰ رَبِّكَ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡمَسَاقُZuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take.