Sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓõɓinsa;— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationثُمَّ كَانَ عَلَقَةٗ فَخَلَقَ فَسَوَّىٰSa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓõɓinsa;