Ashẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?*— الترجمة الهوساوية
* Ana son mai karãtu a nan ya ce: a ɓoye بلى وأنا على ذلك من الشاهدين.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationأَلَيۡسَ ذَٰلِكَ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحۡـِۧيَ ٱلۡمَوۡتَىٰAshẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?