Sabõda haka, ka tsarkake* sũnan Ubangijinka, Mai karimci.— الترجمة الهوساوية
* A cikin rukũ'i anã tasbĩhi da cewa: "Subhãna Rabbiyal Azĩm wa Bihamdih." Ma'anarsa Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma game da gõde Masa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationفَسَبِّحۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلۡعَظِيمِSabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangijinka, Mai karimci.