Matattũ ne, bã su da rai, kuma ba su san a wane lõkaci ake tãyar da su ba.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationأَمۡوَٰتٌ غَيۡرُ أَحۡيَآءٖۖ وَمَا يَشۡعُرُونَ أَيَّانَ يُبۡعَثُونَMatattũ ne, bã su da rai, kuma ba su san a wane lõkaci ake tãyar da su ba.