Kuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan Maryama, ƙiren ƙarya mai girma.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَبِكُفۡرِهِمۡ وَقَوۡلِهِمۡ عَلَىٰ مَرۡيَمَ بُهۡتَٰنًا عَظِيمٗاKuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan Maryama, ƙiren ƙarya mai girma.