Sai Muka yi masa bushãra da wani yãro *mai haƙuri.— الترجمة الهوساوية
* Yãron da aka yi bushãra da shi a nan, shĩ ne Ismã'ĩla' sabõda abin da yake tafe a gaba wanda ya shãfi Is'hãƙa da sũnansa a bayyane yã nũna a nan bã shi ba ne. Watau Ismã'ĩla kawai ne.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationفَبَشَّرۡنَٰهُ بِغُلَٰمٍ حَلِيمٖSai Muka yi masa bushãra da wani yãro mai haƙuri.