Sa'an nan Ya sanya ɗiyansa daga wani asali na wani ruwa wulãkantacce.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationثُمَّ جَعَلَ نَسۡلَهُۥ مِن سُلَٰلَةٖ مِّن مَّآءٖ مَّهِينٖSa'an nan Ya sanya ɗiyansa daga wani asali na wani ruwa wulãkantacce.