Kuma bã ya kamãta a gare su (su Shaiɗãnu su sauka da shi), kuma ba su iyãwa.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَمَا يَنۢبَغِي لَهُمۡ وَمَا يَسۡتَطِيعُونَKuma bã ya kamãta a gare su (su Shaiɗãnu su sauka da shi), kuma ba su iyãwa.