Kuma mawãƙa(5) halakakku ne ke bin su.— الترجمة الهوساوية
(5) Siffõfin mawãƙa sun nũna cewa Annabi Muhammadu bã mawãƙi ba ne, dõmin bã shi da ɗaya daga cikin siffõfin mawãƙa. Kuma mabiyansa ba halakakku ba ne.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَٱلشُّعَرَآءُ يَتَّبِعُهُمُ ٱلۡغَاوُۥنَKuma mawãƙa halakakku ne ke bin su.