Lalle ne, a cikin wancan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mũminai ba.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗۖ وَمَا كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّؤۡمِنِينَLalle ne, a cikin wancan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mũminai ba.