Allah bãbu wani abin bauta wa fãce Shi. Kuma ga Allah, sai mũminai su dõgara.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَAllah bãbu wani abin bauta wa fãce Shi. Kuma ga Allah, sai mũminai su dõgara.