Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.*— الترجمة الهوساوية
* Wannan ya yi kama da zuwan Annabi a cikin jahiliyya don ya haskaka duniya da ilimi kamar yadda girgije ke ba da ruwa saboda tsiron ƙasa, hantsar uwa ta ba da nono saboda jariri kuma maniyi ya zo lokacin Jima'i.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationٱلنَّجۡمُ ٱلثَّاقِبُShi ne taurãron nan mai tsananin haske.