Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?*— الترجمة الهوساوية
* Ana son wanda ya karanta sũrar har ƙarshe ya ce بلى ,wato na'am, Allah Ya fi kowa kyãwon hukunci.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationأَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِأَحۡكَمِ ٱلۡحَٰكِمِينَAshe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?