Ka ce: "Ku yi jira, domin nĩ ma lalle inã a cikin mãsu jira tãre da ku."— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationقُلۡ تَرَبَّصُواْ فَإِنِّي مَعَكُم مِّنَ ٱلۡمُتَرَبِّصِينَKa ce: "Ku yi jira, domin nĩ ma lalle inã a cikin mãsu jira tãre da ku."