Shin, Yanã da* 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?— الترجمة الهوساوية
* Waɗansu Lãrãbawa sunãkiran Malã'ika 'ya'yan Allah mãtã, sunã kuma bauta musu dõmin su cece su daga Allah, suna yin gumãka da sũnansu.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationأَمۡ لَهُ ٱلۡبَنَٰتُ وَلَكُمُ ٱلۡبَنُونَShin, Yanã da 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?