"Fãce wannan *da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni."— الترجمة الهوساوية
* Bã ni bauta wa gumãka, amma inã bautawa Allah wanda Ya ƙãgi halittata.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِلَّا ٱلَّذِي فَطَرَنِي فَإِنَّهُۥ سَيَهۡدِينِ"Fãce wannan da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni."