Kamar haka ake karkatar da waɗanda suka kasance sunã jãyayya game da ãyõyin Allah.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationكَذَٰلِكَ يُؤۡفَكُ ٱلَّذِينَ كَانُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ يَجۡحَدُونَKamar haka ake karkatar da waɗanda suka kasance sunã jãyayya game da ãyõyin Allah.