A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, *a lõkacin maraice.— الترجمة الهوساوية
* Shĩ ne dõki mai tsayuwa a kan ƙafãfu uku. Wannan yanã nũna asalinsa mai kyau ne.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationإِذۡ عُرِضَ عَلَيۡهِ بِٱلۡعَشِيِّ ٱلصَّـٰفِنَٰتُ ٱلۡجِيَادُA lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, a lõkacin maraice.