Ya ce: "Wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi."— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationقَالَ مَوۡعِدُكُمۡ يَوۡمُ ٱلزِّينَةِ وَأَن يُحۡشَرَ ٱلنَّاسُ ضُحٗىYa ce: "Wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi."