Ya ce: "Shin, kan* san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai?"— الترجمة الهوساوية
* Yũsufu ya bayyana ga 'yan'uwansa, kuma sun yãfe wa jũna laifi.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationقَالَ هَلۡ عَلِمۡتُم مَّا فَعَلۡتُم بِيُوسُفَ وَأَخِيهِ إِذۡ أَنتُمۡ جَٰهِلُونَYa ce: "Shin, kan san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai?"