Al-Imran 3:143

سورة آل عمران

Medinan Verse: 143/200 Page 68

وَلَقَدۡ كُنتُمۡ تَمَنَّوۡنَ ٱلۡمَوۡتَ مِن قَبۡلِ أَن تَلۡقَوۡهُ فَقَدۡ رَأَيۡتُمُوهُ وَأَنتُمۡ تَنظُرُونَ ١٤٣

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta,* alhãli kuwa kuna kallo.
    * Mutuwa watau, kunã gũrin wani yãƙi a bãyan na Badar yã zo.
  2. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    Kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta, alhãli kuwa kuna kallo.

Read the whole surah Arabic tafsir