وَقَوۡمَ نُوحࣲ مِّن قَبۡلُۖ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمࣰا فَٰسِقِينَ ٤٦
Az-Zariyat 51:46
سورة الذاريات
Meccan
Verse: 46/60
Page 522
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Da mutãnen Nũhu a gabãnin haka, lalle sun kasance waɗansu irin mutãne ne fãsiƙai. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Da mutãnen Nũhu a gabãnin haka, lalle sun kasance waɗansu irin mutãne ne fãsiƙai.
Az-Zariyat 51:46
Loading the recitation…
0:00